Shugaban gwamnatin Sudan ya nada sabon firaminista
Tawagar MDD da majalisar shugabancin Libya sun kafa kwamitin tsagaita bude wuta na dogon lokaci
Kusan sama da makarantu 10 ne aka rufe a jihar Katsina sakamakon barazanar tsaro
Ana zargin dakarun RSF da hallaka fararen hula 14 a yammacin Sudan
Gwamnatin Najeriya ta fitar na naira biliyan 17 domin aikin hakar mai da iskar gas a jihar Bauchi tare da kaddamar da ginin makaranta