Tawagar MDD da majalisar shugabancin Libya sun kafa kwamitin tsagaita bude wuta na dogon lokaci
Ana zargin dakarun RSF da hallaka fararen hula 14 a yammacin Sudan
Gwamnatin Najeriya ta fitar na naira biliyan 17 domin aikin hakar mai da iskar gas a jihar Bauchi tare da kaddamar da ginin makaranta
Babban hafsan tsaron Najeriya ya ce karuwar iyakokin da hukumomi basu san da su ba, shi ne ya baiwa masu ikirarin jihadi kutso kai Najeriya
Faransa ta mika ikon sansanin soja na 3 ga kasar Senegal