Mahukuntan Iran: Lamurra sun daidaita yayin zanga-zangar goyon bayan gwamnati a fadin kasar
Shugaban Iran: Muna da aniyar warware matsalar tattalin arzikin da jama’armu ke fuskanta
Trump ya sanya hannu kan dokar shugaba wadda ta ayyana matakin gaggawa dangane da killace kudaden cinikayyar man Venezuela
Shugaba Trump ya ce dole ne a yi duk mai yiwuwa domin mallakar tsibirin Greenland
Jagoran addini na kasar Iran Khamenei ya yi kiran hadin kai tare da caccakar Amurka a jawabinsa ga kasar