Kasar Sin: Wasu kasashen yamma ba su da hakkin yin tsokaci mara tushe kan harkokin kare hakkin dan Adam na Sin
Pakistan da Turkiyya sun amince su hada karfi wajen magance barazanar tsaro biyowa bayan karuwar hare-haren mayakan Houthi kan Saudiyya
Isra’ila ta takaita wa ma’aikatan jirgin da suke ‘yan kasashe 27 yin aiki a jiragen da ke zuwa Isra’ila
An kunna fitilu masu kyan-gani a husumiyar Burj Khalifa da ke birnin Dubai don murnar cikar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin shekaru 77 da kafuwa
Wakilin Sin: Ya dace a tsaya ga shawo kan batun nukiliyar Iran ta hanyar siyasa