Wani hadarin jigin ruwa ya halaka mutane da dama a yankin karamar hukumar Gumi ta jihar Zamfara
Hukumar gidan waya ta Afirka ta Kudu ta sanar da dakatar da aikewa da sakwanni zuwa Amurka
Sin da AU sun sabunta hadin gwiwa game da bunkasa amfani da fasahohin zamani wajen raya noma a Afirka
Hukumomin kasuwanci da na aika sakwanni a Afrika sun hada gwiwa domin bunkasa cinikayya ta intanet
Sabon rikici ya barke tsakanin dakarun gwamnati da na 'yan adawa a Sudan ta Kudu