Shugabannin kasashen Larabawa sun amince da shirin sake gina Gaza da Masar ta gabatar
Kafar yada labarun Amurka ta ce kasar za ta dakatar da tallafin soji ga Ukraine har sai ta nuna da gaske tana son zaman lafiya
Masar ta bukaci cikakken aiwatar da yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza
Shugabannin kasashen yammacin duniya sun hallara a birnin Landan domin matsa kaimi kan shirin zaman lafiya na Ukraine
Trump da Zelensky sun soke rattaba hannu kan yarjejeniyar ma’adinai bayan sa-in-san White House