Burin gwamnatin Sin na bunkasa GDP da kashi 5% a bana ya bayyana niyyarta ta samun ingantaccen ci gaban tattalin arziki
Sin na matukar adawa da manufar kariyar ciniki da babakeren Amurka
Matakin Amurka na takaita zuba jari zai cutar da wasu da ita karan kanta
Daftarin Sin ya samar wa kamfanoni masu jarin waje damammaki masu kyau
Kamfanonin Sin masu zaman kansu na taka rawar gani ga bunkasuwar tattalin arzikin duniya