Rundunar sojin saman Najeriya ta kaddamar da bincike a game da mutuwar wasu fararen hula a wani hari da ta kai a jihar Katsina
Kasuwar bai daya ta sufurin jiragen sama a nahiyar Afrika na samun kuzari
Najeriya ta bukaci gwamnatin Amurka da ta rinka kwatanta halayyar mutuntaka a tsarinta na maido da ’yan Najeriya gida
Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ta tabbatar da shigar kungiyar M23 cikin birnin Bukavu
Shugaban Angola ya karbi ragamar shugabancin AU