An bude babban taron shekara na manyan hafsoshin sojin Najeriya a birnin Legos
Ofishin tuntuba na babban yankin kasar Sin dake Hong Kong ya bayyana gamsuwa da hukuncin da aka yankewa Jimmy Lai
Sudan da Sudan ta Kudu sun sha alwashin habaka hadin gwiwa a fannin makamashi da mai da cinikayya
UNICEF: Rikicin lardin Kivu ta Kudu ya tilasawa mutane fiye da 500,000 yin gudun hijira
Ecowas ta amince da shugaban Ghana a matsayin dan takarar neman mukamin shugaban kungiyar AU a 2027