UNICEF: Rikicin lardin Kivu ta Kudu ya tilasawa mutane fiye da 500,000 yin gudun hijira
Ecowas ta amince da shugaban Ghana a matsayin dan takarar neman mukamin shugaban kungiyar AU a 2027
Gwamnatin jihar Gombe ta kara adadin Naira biliyan uku a kan albashin da take biyan ma`aikatan ta na bangaren lafiya
Antonio Guterres ya yi Allah wadai da hare-haren jirage marasa matuka kan sansanin tawagar wanzar da zaman lafiya dake Sudan
Kamfanonin Sin dake Zambia sun kaddamar da rahoton ayyukan kyautatawa al’umma a 2025