Hukumar bunkasa yankunan da suke samar da wutar lantarki ta madatsun ruwa za ta bijiro da ayyukan raya al’umma a jihar Gombe
Gwamnoni da wasu shugabannin arewacin Najeriya sun bukaci da a dauki matakai na gaggawa domin shawo kan matsalar ilimi a shiyyar
Kayayyakin sola kirar kasar Sin sun bunkasa amfani da makamashi mai tsafta a nahiyar Afrika
Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya mai ci Touadera ya sake lashe zabe
An gudanar da taron ilimintarwa ga shugabannin makarantun sakandiren jihar Kebbi kan sha’anin tsaro da kare makarantu