Kasar Sin za ta yi tsayin daka kan kare halastattun hakkokin kamfanoninta
Sin ta mika babban jirgin dakon iskar gas ta LNG kirar kasar
An kaddamar da wata sabuwar hanyar jigilar manyan kwantenoni zuwa yammacin Afirka a tashar jiragen ruwa ta Qingdao
Sin ta bayyana matukar adawa da matakin EU na sanya wasu kamfanoninta cikin jerin takunkuman da ta kakabawa Rasha
Sin ta yi gargadi game da kudurorin dokar kayyade fitar da hajoji da Amurka ke shirin kaddamarwa