Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ba za ta sauya shawara ba wajen fara aiwatar da sabon tsarin haraji a rana 1 ga watan Janairu
AU ta yi fatali da duk wata amincewa da Somaliland a matsayin kasa
Najeriya ta tabbatar da hada kai tare da Amurka don fatattakar ’yan ta’adda
Somalia: Masu zabe a Mogadishu sun kada kuri’u a zaben ’yan majalisun kananan hukumomi
Nijar ta dakatar da baiwa Amurkawa bizar shiga kasar