Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama uwargidan mutumin da ya yi kokarin tashin bam yayin taron Maulidin Tijjaniya a jihar
Sojojin Burkina Faso sun kashe 'yan ta'adda 11 tare da kama mutum biyu
Gwamnatin Najeriya ta gargadi jama'a dasu guji ajaye abubuwa masu fashewa a gidaje
Karshen kasancewar sojojin Faransa tare da janyewa daga sansanin soja na baya da ke N'Djamena
TikTok ya yi hadin gwiwa a Kenya don bunkasa tattalin arziki mai nasaba da kirkire kirkiren jama’a