AU za ta gudanar da babban taro tare da zaben manyan jagororin hukumar gudanarwa
Aljeriya ta tuso keyar bakin haure fiye da 30000 zuwa Nijar a shekarar 2024
An samu bullar cutar murar tsuntsaye a jihar Kano dake arewacin Najeriya
Mutane 3 sun rasu sakamakon fadan manoma da makiyaya a kudancin jamhuriyar Nijar
Tsoffin mayakan kungiyar Boko Haram 124 suka dawo cikin rayuwar jama’a bayan da suka tuba