Wakilin Sin ya yi Allah wadai da harin Isra'ila kan Qatar a kwamitin kare hakkn Dan Adam na MDD
Sin ta bukaci Amurka da Japan da su janye shirinsu na girke makamai masu linzami samfurin Typhon a Japan
Babban taron gaggawa na Kasashen Larabawa da Musulumi ya yi kira da a binciki cancantar Isra'ila a MDD
IAEA ta yi kira da a kiyaye tsarin hana yaduwar makaman nukiliya a duniya
Sin da Amurka sun yi tattaunawar keke-da-keke kan batutuwan cinikayya da manhajar TikTok