Hukumar kwastam ta Najeriya ta soke karbar haraji kan kayan da ake shigowa da su da ba su kai dala 300 ba
Sojoji sun hallaka wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne a jihar Katsina ta arewacin Najeriya
Shugabannin Afirka sun yi kiran inganta hanyoyin magance sauyin yanayi a taron sauyin yanayi na Afirka karo na biyu
An kama masu laifin da suka ayyukan ta’addanci har 145 a jihar Kano
An cimma nasarar gudanar da gasar kwararrun makarantun koyar da sana'o’i a Afirka