Xi ya jagoranci taron shugabannin JKS game da ayyukan tallafin jin kai bayan aukuwar girgizar kasa a Xizang
Samun bunkasuwa ba tare da gurbata muhalli ba ya zama muhimmin aikin hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka
Shugaba Xi ya jagoranci taron shugabannin JKS inda aka saurari rahotannin ayyukan hukumomin gwamnati
Sin na maraba da dukkanin kasashe da su rungumi damammaki da moriyar da take samarwa
Firaministan kasar Grenada zai ziyarci kasar Sin Firaministan kasar Grenada Dickon Mitchell, zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Sin tsakanin ranakun 11 zuwa 17 ga watan nan na Janairu bisa gayyatar da takwaransa na Sin Li Qiang ya yi masa. Da yake tabbatar da hakan a Alhamis din nan, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Guo Jiakun, ya ce a ranar 20 ga watan nan za a cika shekaru 20 da dawo da huldar diflomasiyya tsakanin Sin da Grenada. Kuma bangaren Sin na maraba da ziyarar da firamini