Kotu ta tura keyar Moussa Tchangari mai rajin kare hakkin dan Adam gidan kason FILINGUE
Girgizar kasa mai karfin maki 5.8 ta auku a kasar Habasha
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sha alwashin taimakawa jihar Nasarawa a shirye shiryen ta kan sha`anin aikin gona
Ghana ta fara aiwatar da manufar baiwa ’yan Afirka damar shiga kasar ba tare da biza ba
Gobara ta lakume kasuwa a babban birnin Ghana, sai dai babu asarar rai