Shugaba Putin ya baiwa shugaban kasar Azerbaijan hakuri sakamakon mummunan hadarin jirgin saman kasar da ya auku a samaniyan Rasha
Sin ta goyi bayan kudurin kafa rundunar wanzar da zaman lafiya ta AU a Somaliya
António Guterres ya nuna damuwa game da kara tsanantar rikici tsakanin Yemen da Isra’ila
Mutane 38 sun rasu sakamakon hadarin jirgin sama a Kazakhstan
Kungiyoyin masu dauke da makamai na Syria sun amince a rusa su su hade da ma’aikatar tsaro