Libya ta tusa kyeyar bakin haure ta iyakar jamhuriyar Nijar
Kiristocin kasar Nijar sun yi bikin sallar kirismati ko ranar aifuwar Annabi Isa cikin juriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta himmatu sosai wajen bijiro da al’amuran da za su inganta rayuwar al’umma
Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da ake mata na kai harin bam kan fararen hula a jihar Sakkwato
Rundunar sojin Najeriya ta sha alwashin ci gaba da jajircewa wajen kare kimar demokuradiyya a yammacin Afrika