Adadin asarar rayuka da mahaukaciyar guguwar Chido ta haifar a Mozambique ya karu zuwa 94
An dage dokar da ta hana hakar ma’adinai a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya
Turmutsitsi a wata mujami’a a Nijeriya ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 10
Najeriya na bukatar dala buliyan 20 domin ta sami damar cimma burin ta na tattalin arziki zuwa 2027
Najeriya ta musanta zargin cewa dakarun Faransa sun yi sansani a arewacin kasar domin yin zagon kasa ga gwamnatin janhuriyyar Nijar